A ranar Alhamis Hukumar Kwallon Kasa ta FIFA ta fitar da jerin sunayen kasashen da matsayinsu
Washington D.C. —Kungiyar Super Eagles ta Najeriya ta kasance a matsayi na 39 a duniya a iya kwallo yayin da take matsayi na 6 a nahiyar Afirka.
A ranar Alhamis Hukumar Kwallon Kasa ta FIFA ta fitar da jerin sunayen kasashen da matsayinsu.
“Maki hudu da Najeriya ta samu a wasannin neman cancantar shiga gasar cin kofin Afrika na shekarar 2025 bai kara wa Super Eagles ta Najeriya komai ba, domin sun tsaya a matsayinsu a sabon jerin sunayen na FIFA. Najeriya wacce ta lashe kofin AFCON sau uku ta doke Cheetah ta Benin da ci 3-0, sannan suka tashi 0-0 da Amavubi na Rwanda.”
1. Morocco (14) 2. Senegal (21) 3. Egypt (31) 4. Ivory Coast (33) 5. Tunisia (36) 6. Nigeria (39) 7. Algeria (41) 8. Cameroon (53) 9. Mali (54) 10. DR Congo (58) 11. South Africa (59) 12. Burkina Faso (63) 13. Cape Verde (65) 14. Ghana (70) 15. Guinea (82) 16. Gabon (84) 17. Angola (85) 18. Benin (89) 19. Uganda (90) 20. Zambia (93) 21. Equitorial Guinea (94) 22. Mozambique (99) 23. Kenya (102) 24. Namibia (105) 25. Madagascar (108) 26. Tanzania (110) 27. Mauritania (112) 28. Guinea Bissau (115) 29. Congo Republic (117) 30. Comoros (118) 31. Togo (119) 32. Sudan (120) 33. Libya (121) 34. Zimbabwe (124) 35. Sierra Leone (125) 36. Niger (127) 37. Central African Republic (128) 38. Rwanda (130) 39. Malawi (133) 40. Gambia (135) 41. Burundi (136) 42. Liberia (143) 43. Ethiopia (144) 44. Botswana (147) 45. Lesotho (153) 46. Eswatini (159) 47. South Sudan (172) 48. Chad (177) 49. Mauritius (178) 50. Soa Tomé and Principe (190) 51. Djibouti (192) 52. Seychelles (201) 53. Somalia (202) 54. Eritrea (Unranked) #FIFARanking #SportsAfrica