Turkish Airlines ya sake tsawaita wa'adin dakatar da zuwa Isra'ila

Turkish Airlines ya sake tsawaita wa'adin dakatar da zuwa Isra'ila

Kamfanin jiragen saman Turkiyya na Turkish Airlines ya sake tsawaita wa'adin dakatar da zuwa Isra'ila har nan da 21 ga Fabrairu.

Sanarwar da aka fitar daga shafin sada zumunta na kamfanin ta ce,

"Mahukuntan Isra'ila nesuka nemi da a dakatar da shige da fice a cikin kasar, kuma an sake kara wa'adin dakatar da zuwan jiragen kawashen waje kasar har nan da 21 ga Fabrairun 2021."


News Source:   ()