Kamfanin jiragen saman Turkiyya na Turkish Airlines na ci gaba da kafa tarihi a duniya inda a tsakanin 11-17 ga Fabrairu ya yi tashi da sauka sau 590 a kowacce rana wanda hakan ya sanya shi zama kan gaba a Turai.
Rahoton Hukumar Kula da Safarar Jiragen Sama ta Turai ta fitar da rahoton tashi da saukar jiragen sama a nahiyar a tsakanin 11-17 ga Fabrairu jnda Turkish Airlines ya wuce sauran kanfanunnuka da safara 590 a kowacce rana.
Air France ne na 2 da safara 373, sai Pegasus a matsayi na 4 da safara 255.
News Source: ()