Tattalin arzikin Turkiyya ya habaka da kaso 1,8 a 2020

Tattalin arzikin Turkiyya ya habaka da kaso 1,8 a 2020

Tattalin arzikin Turkiyya ya habaka da kaso 5,9 a watanni 3 na karshen 2020. A shekarar 2020 gaba daya kuma ya habaka da kaso 1,8.

Hukumar Kididdiga ta Turkiyya ta fitar da rahoton habakar tattalin arzikin Turkiyya a watanni 3 na karshen 2020.

Alkaluman sun bayyana cewa, a shekarar 2020 gaba daya tattalin arzikin ya habaka da kaso 1,8.

A watanni 3 na karshen 2020 kuma ya habaka da kaso 5,9.


News Source:   ()