Rasha ta kara yawan tumatir din da take saya daga Turkiyya

Rasha ta kara yawan tumatir din da take saya daga Turkiyya

Rasha ta kara yawan tumatir din da take shigarwa kasar daga Turkiyya daga tan dubu 250 zuwa tan dubu 300.

Kunshin bayanan matakin da Ma'aikatar Aiyukan Gona ta Rasha ta amince da shi ya tanadi cewa, Rasha ta kara yawan tumatir din da take shigarwa kasar daga Turkiyya da tan dubu 50 wanda ya tashi zuwa tan dubu 300.

Daga watan Janairun 2021 Rasha ta kara yawan tukatir da take shigarwa kasar zuwa tan dubu 250.

 


News Source:   ()