Pfizer/BioNTech za su mikawa Tarayyar Turai allurar riga-kafin Corona miliyan 100

Pfizer/BioNTech za su mikawa Tarayyar Turai allurar riga-kafin Corona miliyan 100

Tarayyar Turai ta sake sayen allurar riga-kafin Corona da kamfanin Pfizer na Amurka da BioNTech na Jamus suka samar har guda miliyan 100.

Sanarwar da Pfizer da BioNTech suka fitar ta ce, bayan yarjejeniyar samar da allurai miliyan 500 ga Tarayyar Turai, an sake kulla yarjejeniyar sayen kwaya miliyan 100.

Sanarwar ta ce, a shekarar 2021 ake sa ran rarraba allurai miliyan 100 da aka saya a yanzu.

 


News Source:   ()