Pegasus zai fara safara tsakanin Ankara da Landan

Pegasus zai fara safara tsakanin Ankara da Landan

Daga ranar 22 ga Yunin bana, kamfanin jiragen sama na Pegasus zai fara safara tsakanin filin tashi da saukar jiragen sama na Esenboga da ke Ankara zuwa filin tashin da saukar jiragen sama na Stansted da ke Landan.

Kamfanin pegasus ya fitar da sanarwa game da batun inda ya ce,

"Daga 22 ga A-Yuni 2021 za a fara safarar fasinjoji tsakanin Ankara-Stansted."


News Source:   ()