Mataimakin Shugaban Kasar Turkiyya Fuat Oktay ya yi kira ga 'yan kasarsa da su daina shan taba sigari.
A wani sako da Oktay ya fitar ta shafinsa na Twitter albarkacin "Ranar Babu Taba Sigari ta Duniya" ya bayyana cewa,
"Ku kyautatawa kawunanku da masoyanku, lokaci ya yi, a Ranar Babu Taba Sigari ta Duniya, ku ma ku daina shan taba."
News Source: ()