Oktay ya karbi bakuncin Arikli a Ankara

Oktay ya karbi bakuncin Arikli a Ankara

Mataimakin Shugaban Kasar Turkiyya Fuat Oktay ya karbi bakuncin Mataimakin Firaminista kuma Ministan Tattalin Arziki da Makamashi na Jamhuriyar Turkawan Arewacin Cyprus Erhan Arikli.

A ganawar da aka yi a Fadar Shugaban Kasar Turkiyya, an yi nazari da duga ga batutuwan alakar tattalin arziki da makamashi da ke tsakanin Turkiyya da Jamhuriyar Turkawan Arewacin Cyprus.


News Source:   ()