Kanfanin jirgin saman AnadoluJet ya fara sintiri tsakanin Ankara da Tehran

Kanfanin jirgin saman AnadoluJet ya fara sintiri tsakanin Ankara da Tehran

Kanfanin jirgin saman AnadoluJet na kasar Turkiyya ya fara sintiri tsakanin Ankara babban birnin kasar Turkiyya da Tehran babban birnin kasar lran.

Kamar yadda kanfanin jirgin saman na Anadolu ya sanar sintirin da ya fara tsakanin Ankara da Tehran zai kasance wanda zai bunkasa al'adu, dangantaka da hulda dake tsakanin kasashen biyu. 

Jirgin zai rinka kai kawo tsakanin kasashen biyu a ranakun Litini, Laraba da Asabar. 

 

 

 

 


News Source:   ()