A gabar tekun Japan da ke jihar Kochi, Jirgin Ruwan Soji na Karkashin Teku da na dakon kaya sun yi taho-mu-gama.
Hatsarin ya afku da misalin karfe 10.50 a gabartekun Ashizuri.
Kamfanin dillancin labarai na Kyodo ya sanar da cewa,ma'aikatan jirgin ruwan soji 3 sun jikkata, amma jirgin baii samu wata matsala ba.
News Source: ()