Iraniyawa da aka kama a Pakistan sun koma gida

Iraniyawa da aka kama a Pakistan sun koma gida

Iran ta sanar da komawar 'yan kasarta 17 masu kamun kifi da aka kama a Pakistan watanni 4 da suka gabata sakamakon karya dokar shiga iyakar kasar a teku.

Kamfanin dillancin labarai na Iran ya ce, an saki masuntan 17 da aka daure a Iran.

An bayyana dawowar masuntan zuwa gida bayan sallamar su.

Kusan watanni 4 da suka gabata masuntan Iran suka shiga iyakar tekun Pakistan wanda hakan ya sanya jami'an tsaron kasar kama su tare da daurewai

 


News Source:   ()