Ibtila'in gobara ya yi ajalin mutane da dama a Bagaladash

Ibtila'in gobara ya yi ajalin mutane da dama a Bagaladash

Mutane 49 ne suka mutu, wasu 30 kuma suka jikkata sakamakon gobarar da ta kama a wata masana'anta da ke Bangaladash.

Duk da kokarin da aka yi, an dauki tsawon awanni 24 ba a iya kashe gobarar da ta kama a kamfanin samar da abinci da ke garin Rupganj ba.

Ma'aikatan ceto sun ciro jikkunan mutane 49. Wasu 30 kuma sun jikkata.

An kai wadanda suka jikkata zuwa asibiti.


News Source:   ()