An gwada harba bama-bamai a jirgin ruwan tashin jiragen sama na Amurka na USS Gerald R Ford don gwada ko yana shirye da yin yaki. An fasa bama-baman a karkashin teku kuma karfin tashinsu ya kai na afkuwar girgizar kasa mai karfin awo 3.9.
News Source: ()