Mutane 3 sun samu raunuka sakamakon wata guguwa da ta kunna kai jihar Shizuoka ta kasar Japan.
Gine-gine dubu 97 sun samu matsala a gundumar Makinohara ta jihar, motoci da ke ajje sun motsa inda dirakun lantarki suka karye.
An samu katsewar lantarki ga mutane kusan dubu 3,200 a yankin.
News Source: ()