Fitch ratings ta tabbatar da bunkasar kasar Turkiyya

Fitch ratings ta tabbatar da bunkasar kasar Turkiyya

Hukumar ƙididdigar ƙasa da ƙasa  ta Fitch Ratings ta daga darajar Turkiyya zuwa "BB" lamarin dake nuna sauya matsayin ƙimar kasar daga daraja "mara kyau" zuwa daraja "mai kyau".

Hukumar Fitch Ratings, ta sauya matsayin da ta baiwa Turkiyya a shekaraun baya.

Kamar yadda hukumar ta fitar, nau'in kudin Turkiyya na tsawon lokaci ya samu bunkasa zuwa lambar "BB" wanda ke nuna sauyawa daga matsayi mara kyau zuwa mai kyau.

 


News Source:   ()