Shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan a bayyana cewa,
"Muna nan a Libiya, muna nan a Azabaijan, munan nan a Siriya, muna nan a Gabashin Bahar Rum kuma za mu ci gaba da zama."
Shugaba Erdogan ya yi jawabi ga ma'aikatan Masana'antar samar da motocin yaki da ke yankin Sakarya inda ya ce,
"Muna nan a Libiya, muna nan a Azabaijan, munan nan a Siriya, muna nan a Gabashin Bahar Rum kuma za mu ci gaba da zama. Duk inda hakkinmu yake za mu bibiye shi tare da karbowa. Za mu gudanar da neman albarkatun mai a Gabashin Bahar dake gabar Cyprus."
News Source: ()