Bidiyon harba makami mai linzami na Atmaca kirar Turkiyya19 Jun 2021, 05:54Dakarun Ruwa na Turkiyya sun kara karfi sakamakon samun wannan makami mai linzami da ake harba shi daga kan jirgin ruwa na yaki.