A Amurka an yi tallan motar tasi ya farko da aka samar mai tashi wadda aka baiwa sunan "Maker".
A yayin tallan an yada bidiyon yadda motar tasin mai tashi za ta dinga aiki.
Motar mai daukar mutane 2 za ta iya tafiyar kilomita 240 a awa daya a sama.
Ana da manufar takaita tafiyar awa 1 a cikin Maker zuwa ta mintuna 5 kacal.
Kudin hayar tafiyar kilota 30 ya kai dalar Amurka 70.
Ana sa ran nan da 2024 motar da ake ci gaba da gwajin ta za ta samu sahhalewar hukumar kula da safarar jiragen sama ta Amurka.
News Source: ()