'Yan rakiyar Amarya 71 sun mutu a Habasha

Daga cikin mutanen da suka rasu har da ita kanta Amaryar, wacce suke kan hanyarsu ta dawowa daga wajen ibada a lardin Sidama da ke shiyyar kudancin kasar.

Karin bayani: Ambaliyar ruwa sakamakon El Nino

Hukumomin kasar ta Habasha sun bayyana cewa suna ci gaba da gudanar bincike domin gano wasu daga cikin 'yan rakiyar Amaryar dake da sauran numfashi a cikin ruwan.

 

 


News Source:   DW (dw.com)