
Sarauniya Ingila Elizabeth ta biyu, wacce ita ce sarauniya mafi tsufa a duniya, ta cika shekara 96 da hafuwa,
Saurauniyar wacce ta janye daga harkokin gudanar da masarautar saboda matsalar kafafu da tsufa wadda ke yin amfani da keken guragu wajen yin kai da kawonta. Tun a cikin Oktoba, ta wakilta danta yarima Charles, mai shekaru 73, wanda zai gajeta domin tafiyar da harkokin mulki. An dai shirya yi mata biki na musammun inda za a yi harbin igwa daga hasumiyar fadar Hyde Park da ke a landan domin nuna murna zagayawar ranar haifuwarta.
News Source: DW (dw.com)