Masu aiko da rahotanin un ce nan take masu zanga-zangar suka yi kokarin kutsawa cikin ginin da wakiliyar kungiyar EU take ciki.
Wato Ursula Von der Leyen wacce ta yi Allah wadai da harin. Jam'iyyar masu ra'ayin rikau ta kusa da Rasha ta shirya wani gangami na masu adawa da shigar Bulgeriya cikin EU.
News Source: DW (dw.com)