Kasar Mali ta zargi Ukraine da goyan bayan ‘yan ta’addan da suka haddasa gagarumar barna ga runduna sojojin Kasar a wani fadan da suka gwabza a yankin Tinzaouatene.
Gwmantin mulkin sojin Nijar bayan ta nuna alhini ga sojoji da kuma fararen hula da harin ya rutsa dasu, ta bukaci kungiyar tarayya Afirka da duk wata kasa mai kishin zaman lafiya da tayi Allah wadai da lamarin
Da yake karanto sanarwa ta gidan talebijin din Kasar, kakakin Gwamnatin Nijar Kanal AmadouAbdurahmane, ya ce zasu kuma tuntubi kwamitin tsaro na MDD kan wanan batun.
Ku latsa alamar sauti domin sauraron karin bayani......
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da muKu saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI