Masu ikirarin jihadi sun yi garkuwa da ƴan ƙasar Rasha biyu a Nijar

Masu ikirarin jihadi sun yi garkuwa da ƴan ƙasar Rasha biyu a Nijar

A cikin wani faifan bidiyo da ƙungiyar ta wallafa a shafin farfagandanta na intanet ta nuna mutanen biyu da suka ce an yi garkuwa da su ne a kudu maso yammacin Nijar.

Sun bayyana kansu amatsayin masana albarkatun cikin ƙasa dake aiki da wani kamfanin ƙasar Rasha a yankin Mbanga dake Nijar, wani yanki dake da arzikin zinare a kan iyakar Mali da Burkina Faso.

Bidiyon bai ɗauke da kwanan wata, kuma babu cikekken bayani kan lokaci ko yanayi da akayi garkuwa da mutanen.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Hulda da mu

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI


News Source:   RFI (rfi.fr)