Jamus ta sanar da shirin ta na ficewa daga sanssanin ta dake birnin Yamai

Jamus ta sanar da shirin ta na ficewa daga sanssanin ta dake birnin Yamai

Daga cikin kasashen da suka raba gari da kasar ta Nijar sun hada da Faransa ,wace ta janye dakarunta daga kasar,Amurka da yanzu kam ta ke kan hanyar janye dakarun ta ga baki daya kamar Faransa daga kasar Nijar.

tsohon sansannin sojin Faransa a Yamai dake Jamhuriyar Nijar tsohon sansannin sojin Faransa a Yamai dake Jamhuriyar Nijar AP - Jerome Delay

Rahotanni na nuni cewa a yan lokutan baya Jamus a  bukaci kulla yarjejeniya ta wucin gadi da kasar ta Nijar, sai dai  ga duk alamu ficewar dakarun wadanan kasashe da suka hada da Faransa da Amurka  daga Nijar,ya kawo cikas ga kasancewar Jamus a wannan kasa ta Sahel.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Hulda da mu

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI


News Source:   RFI (rfi.fr)