Akalla mutane (77) ne suka mutu sannan (87) suka samu raunuka sakamakon ambaliyar ruwa da aka samu tun farkon watan Yuni a kasar ta Nijar, kamar yadda hukumar kare hakkin jama'a ta sanar.
Taswirar Jamhuriyar Nijar © RFI Carte ArchiveA daya wajen Hukumar fadakarwa game da afkuwar iftila’I a kasar ta fitar da wannan sakamako ne a wani rahoto mai taken "yanayin ambaliyar ruwa tun daga ranar 2 ga watan Agustan shekarar 2024,kamar dai yada za ku ji a wanan rahoto daga Omar Sani.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da muKu saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI
News Source: RFI (rfi.fr)