Rahotanni sun bayyana cewar an kammala kaɗa ƙuri'u, yanzu haka an fara ƙirga sakamakon zaɓen a matakin ƙananan hukumomi.
Rahotonni sun nuna cewar an gudanar da zaɓen ba tare da matsala a wurare da dama a faɗin jihar.
A yanzu hankula sun fara karkata kan cibiyoyin tattara sakamakon zaɓen, domin tattara sakamakon a matakin ƙaramar hukuma kafin daga bisani a tafi matakin jiha.
Manyan jam’iyyun siyasar jihar guda uku; PDP, APC da kuma LP na son ganin ɗan takararta ya lashe zaɓen jihar.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da muKu saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI