Bayanai sun nuna cewar an samu karuwar kaso mai yawa na masu bukatar ta musamman a jihar ta Gombe ne saboda rikicin Boko Haram da yayi sanadin mayar da mutane da dama masu fama da nakasa, abinda ya sanya gwamnatin jihar kafa hukumar kula da lamuransu.
Wannan al'amari ya jefa iyalai da dama cikin wani yanayi, yayin da al'ummar kasar ke fama da matsin tattalin arziki da tsadar kayayyakin abinci.
Shiga alamar sauti, domin sauraron rahoton Ibrahim Malam Goje.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da muKu saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI