Mohammed Aminu Ahmad babban editan jaridar Aminya ya duba kazalika zancen da ya shafi matsaalr tsaro a makarantu,inda aka kashe dalibai 28, aka kuma sace 78 cikin wata 20.A cikin wannan bugun na wannan ranar juma'a akwai labarin Zamfara,inda Gwamna Lawal da Matawalle ke nuna wa juna yatsa.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da muKu saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI