Kakakin rundunar 'yan sandan Abuja, SP Josephine Adhe ta ce, mutum biyu ne suka mutu sakamakon fashewar bam din, sai mutum biyu da ke karbar kulawa a asibiti.
Ta ce suna jiran wadanda suka jikkata su warware kafin su gabatar musu da tambayoyi.
Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken rahoton Muhammad Sani Abubakar.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da muKu saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI