Gidauniyar Bafarawa Foundation ta gudanar da wani taro a jihar Kaduna tare da jan kunnen matasan tare kuma da ba su tallafi domin dogaro da kai
Sai dai matasan sun bayyana cewa sun sha bakar wahala a lokacin da su ke tsare a hannun jami'an tsaro.
Shiga alamar sauti, domin sauraron rahoton Aminu Sani Sado.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da muKu saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI