Yadda 'yan Najeriya suka sauya salon amfani da rijiyar burtsatse

Yadda 'yan Najeriya suka sauya salon amfani da rijiyar burtsatse

Sai dai a lokuta da dama rashin ingancin rijiyoyin burtsatse kan hana damar cin moriyarsu, abinda ya sa a ‘yan shekarun baya bayan nan, jama’a suka gano wasu hanyoyin sauya fasalin burtsatsan na tuƙa-tuƙa zuwa na masu amfani da wutar lantarki.

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken rahoton Ahmad Alhassan

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Hulda da mu

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI


News Source:   RFI (rfi.fr)