Turji ya sanya harajin naira miliyan 20 kan ƙauyukan yankin Sabon Birni a Sokoto

Turji ya sanya harajin naira miliyan 20 kan ƙauyukan yankin Sabon Birni a Sokoto

Kauyukan Sabon Birni da harajin na Naira Miliyan 22 da Bello Turji ya saka, sun haɗa da Garin Idi inda nan ne mahaifar Mataimakin Gwamnan jihar Sokoto Idris Muhammad Gobir. 

To sai dai a cikin wannan rahoto na Faruk Mohammad Yabo, za ku ji yadda masana ke yi wa faɗan da sojoji ke cewa na yi da ƴan ta'addan akwai ayar tambaya a ciki. 

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken rahoton.........

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Hulda da mu

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI


News Source:   RFI (rfi.fr)