Fulanin na cewa ko yan 'uwansu da suka je aikin Hajjin Baara da suka sauka a filin jirgi a Sokoto aka kama su har yanzu suna hannun hukuma ba tare da sanin laifinsu ba.
Wannan na zuwa ne, daidai lokacin da Fulani ke fuskantar tsangwama, musamman a wasu yankuna na kasar, sakamakon tare hanya da sunan garkuwa da mutane domin karbar kudin fansa da wasunsu ke yi a Najeriyar.
Yankin Arewa maso Yammacin Najeriya, na fama da hare-haren 'yan bindiga galibinsu Fulani, da ke shiga kauyuka suna tayar da zaune tsaye.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da muKu saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI