Tinubu ya jajantawa iyalan wadanda haɗarin kwale-kwale ya rutsa da su a Neja

Tinubu ya jajantawa iyalan wadanda haɗarin kwale-kwale ya rutsa da su a Neja

Tinubu ya mika ta’aziyyar sa ne cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun mai ba shi shawara na musamman kan harkokin yada labarai, Bayo Onanuga.

Har yanzu ana ci gaba da neman wadanda suka bace, tun bayan da kwale-kwalen wanda rahotanni suka na dauke da mutane kusan 300 musamman mata da kananan yara, ya kife a kogin Gbajibo na al’ummar Mundi.

An ceto akalla mutane 150 lokacin da lamarin ya faru, yayin da  kawo yanzu aka gano sama da gawarwaki 25.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Hulda da mu

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI


News Source:   RFI (rfi.fr)