A gefe guda su ma ɗaliban ƙanana da manyan makarantu, wasunsu sun daina zuwa makaranta, yayin da wasu kuma ke zaɓar wasu ranaku suna zuwa.
Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken rahoton Abdulƙadir Haladu Kiyawa daga Jigawa.
Wannan lamarin dai, ya tilasta wa iyaye cire ƴaƴansu daga makarantu, har zuwa lokacin da za a samu saukin wannan yanayi.
Shugabanin makarantu a sassan jihar Jigawa sun lura da raguwar zuwan ɗalibai da malamai a makarantunsu.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da muKu saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI