Kafin kisan nasa Kachalla ya kasance uban gidan ɗaya daga cikin manyan ’yan ta’addan da a Bello Turji.
Hadimin shugaban ƙasa, Abdulaziz Abdulaziz ne ya bayyana haka a shafinsa na Facebook.
Sojojin dai sun samu nasarar kashe ƙasurgumin ɗan bindigar ne bayan ɗauki ba daɗi tsakaninsu da ’yan bindiga a tsakanin kwanar Dogon Ƙarfe zuwa Mayanki a ƙananan hukumomin Moriki da Anka da ke Zamfara.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da muKu saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI