Sanarwar da mai bai wa shugaban shawara a kan harkokin yada labarai, Ajuri Ngalale ya rabawa manema labarai ta bukaci kafofin yada labarai masu zaman kansu na rediyo da talabijin da su hada tashoshinsu da na NTA da FRCN domin samun jawabin.
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu. © Daily Trust'Yan Najeriya da dama sun bayyana damuwa a kan yadda shugaban yaki cewa komai dangane da zanga zangar da aka kwashe kwanaki 3 ana yi kan rashin shugabanci na gari wadda ta kai ga rasa rayuka da kuma asarar dukiyoyi.
Cikin masu bukatar ganin shugaban ya yi magana harda jam'iyyar PDP wadda tace shirunsa na tattare da hadari.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da muKu saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI