Kamfanin ya kuma bayyana cewa, an sace manya-manyan wayoyi masu samar da wutar lantarki ga al’umma a tsawon lokacin, inda ya kara da cewa jihar Plateau ce ke kan gaba wajen fuskantar wannan matsalar.
Babban jami’i maikula da ayyukan gyare-gyare a Kamfanin Hamisu Wakili Jigawa ya bayyana haka ne ga jaridar Aminiya a hedikwatar kamfanin a ranar Juma’a.
A cewar jami'in, barnar da aka yi wannan sashi ta shafi duk wata harka ta samar da wutar lantarki cikin sauki da inganci ga al'ummomin da abin ya shafa.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da muKu saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI