Sabon cece-kuce ya ɓarke tsakanin mamatar Ɗangote da NNPCL

Sabon cece-kuce ya ɓarke tsakanin mamatar Ɗangote da NNPCL

Cece-kuce ya kaure a Najeriyar, sakamakon ikirarin da wani ficecce a kafofin sada zumunta na zamani ya yi cewa man fetir na mamatar ɗangote da ya so a gidan man MRS yafi inganci da daɗewa fiye da na gidagen man NNPCL, bayan da ya yi gwajin man da ya sayo a janaretonsa.

Yayin martaninta kan bidiyon matashin, NNPCL ya ce man da ake ikirarin daga mamatar ɗangote suka siyo, sai dai jami’ai a matatar man dangote sun ce sam daga wurisu ba ne.

Yanzu haka dai ana sayer da litar mai a gidajen mai na MRS kan Naira 925 a Lagos yayin da NNPCL ke sayar da lita kan Naira 945.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Hulda da mu

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI


News Source:   RFI (rfi.fr)