Rundunar sojin Najeriya ta umurci dakarunta su kawar da ƴan tawayen Lakuruwa

Rundunar sojin Najeriya ta umurci dakarunta su kawar da ƴan tawayen Lakuruwa

 

A kwanakin baya ne dai al’ummomin yankin Tangaza a jihar Sokoto da wasu yankuna a Kebbi su ka koka a kan yadda wasu ƴan ta’adda su ka musu ƙawanya, su ka hana su sakat.

Daga Sokoto ga rahoton Faruk Mohammad Yabo. 

Latsa alamar sauti don sauraron rahoton

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Hulda da mu

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI


News Source:   RFI (rfi.fr)