Sai dai fitar wani bidiyo da ke nuna Soji farar fata tare da wani babban Sojin Najeriyar ya tayar da hankalin jama’ar Najeriyar batun da ya sanya rundunar Sojin ƙasar ƙarin haske, Dangane da wannan ne kuma wakilinmu Bilyaminu Yusuf ya haɗa mana rahoto.
Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken rahoton.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da muKu saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI