![Rundunar ƴan sandan Najeriya za ta fara kama masu ababen hawa da basu da inshora](https://iqra-media.s3.eu-west-2.amazonaws.com/public/igp-egbetokun-v2__ScaleWidthWzEwMDBd.jpg)
Duk da cewa tsawon shekaru dole ne masu motoci su yanki wannan inshora a ƙarƙashin doka, amma sai a wannan karo ne ake neman aiwatar da ita.
Latsa alamar sauti domin sauraren rahoton Muhammad Sani Abubakar daga Abuja...
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da muKu saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI