Shugaban Hukumar Farfesa Sani Lawan Malunfashi ne ya sanar da sakamakon a hedikwatar hukumar da ke Kano.
Farfesa Sani Lawan y ana mai matukar godiya da irin rawar da masu ruwa da tsaki suka taka, musamman Hukumomin Tsaro, Kungiyoyin Yada Labarai, Shugabannin Jam’iyyun Siyasa, Malaman Addini, Shugabannin Al’umma, Kungiyoyin Matasa da Mata, a wannan lokaci na tabbatar da tsarin Dimokuradiyya a jihar ta Kano.
Taswirar Jihar Kano dake Najeriya © Wikipedia“Jam’iyyun siyasa shida ne suka shiga sahun neman wadanan kujeru da suka hada da: AA, AAC, ACCORD, ADC, APM, da NNPP.
NNPP ta lashe dukkan shugabannin kananan hukumomi 44 da na kansiloli 484 da jihar ke da su.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da muKu saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI