Ministan tsaron kasar Badaru Abubakar ne ya bayyana haka yayin wata ziyara da ya kai a jihar Kaduna, inda ya yabawa sojojin ƙasar da ke yaki da ayyukan ƴan bindiga a yankin Birnin Gwari.
Wannan mataki dai na daga cikin hanyoyin da mahukunta ƙasar ke ci gaba da nemowa da za su taimaka domin wanzar da tsaro a yankin Arewa Maso Yammacin Najeriya.
Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken rahoton Aminu Sani Sado.......
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da muKu saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI