Wannan tsari na daya daga cikin alkawuran da shugaban kasar Bola Tinubu ya dauka ga ƴan kasar a kokarinsa na magance matsalolin tsadar rayuwa da matsananciyar yunwan da ta addabi al’umar kasar.
A yayin da ma’aikatar kudi ta kasar ta ba da tabbacin wannan shirin na gwamnatin Najeriya wadda ta amince dashi tun a ranar 8 ga watan agustan wannan shekara da muke ciki.
A nashi jawabin, Kwanturolan Janar na hukumar ta kwastam, Bashir Adeniyi, ya umurci jami’an hukumar da su fara aiwatar da matakan da suka dace bisa umarnin da gwamnatin kasar ta basu.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da muKu saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI