Ministan Harkokin Wajen Nigeria, Ambasada Yusuf Maitama Tuggar wanda ya bayyana hakan a Bauchi, ya ce kasashen Saudi Arabia, Masar, Jordan, Turkiya, Indonesia tare da Nigeria sun fara wani sabon yunkuri don ganin an samu masalaha a wannan rigima, kana ya ce gwamnatin Nigeria, ba ta canza matsayinta kan batun ‘yancin Falasdinawa ba.
Latsa alamar sauti don sauraron rahoton Ibrahim Malam Goje:
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da muKu saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI