Ambassada Yusuf Tuggar na fadar haka ne a Abuja yayin da yake yiwa jami'an diflomasiya bayani kan zanga-zangar da aka yi a kasar baki daya a wani taro da aka gudanar a ma'aikatar harkokin wajen kasar.
Shugaban Najeriya Bola Tinubu AP - Lewis JolyJami’in Gwamnatin Najeriya,ya bayyana cewa gwamnati za ta dauki mataki kan duk wanda ya dauki nauyin wannan zanga-zangar da ta addabi kasar tun ranar Alhamis din makon jiya.
Mutane biyu sun rasa rayukansu a jihar Kaduna © RFI/ FMMRahotanni daga jami’an tsaro na kasar na nuni cewa yayin wannan tarzoma an ga wasu masu zanga-zangar suna daga tutocin kasashen waje, daga cikinsu akwai tutocin kasar Rasha. Rundunar tsaron ta tabbatar da kama wasu wasu ‘yan kasashen waje da ake zargi da daukar nauyin zanga-zangar a kasar.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da muKu saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI