Gidauniyar Bill da Melinde Gates tare da Bankin Musulunci da Gidauniyar Sarki Salman bin Abdelaziz da kuma Sasakawa su ka shirya taron wanda gwamnatin jihar Kano ta yi amfani da damar wajen tallafawa manomata da kuma rabawa ƙungiyoyin manoma tallafin kayan aiki ciki harda na'urorin sarrafa shinkafa.
Ku latsa alamar sauti domin sauraren rahoton Abubakar Abdulkadir Dangambo.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da muKu saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI