Mutane na tserewa daga yankunan da Turji ya yi barazanar kai wa hari a Sokoto

Mutane na tserewa daga yankunan da Turji ya yi barazanar kai wa hari a Sokoto

Wannan al'amari dai ya jefa mazauna wadannan yankuna cikin fargaba, abin da ya sanya da dama daga cikin su tserewa domin nemin mafaka.

Tuni tsohon gwamnan jihar Sokoto, Attahiru Bafarawa ya bayyana cewa barin irin su Bello Turji na cin karensu babu babbaka, babu abin da zai haifar face da na sani ga gwamnati.

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken rahoton da Faruk Muhammad Yabo ya hada.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Hulda da mu

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI


News Source:   RFI (rfi.fr)